BIRNIN AZZALUMAI Littafi na Daya 1 Na Abdulaziz Sani M Gini Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com BIRNIN AZZALUMAI 1 Ccompleted btook 1 NA ABDUL AZIZ SANI. PART .A. Typing. Typing.. Typing... Suleiman zidane.. Garin yayi tsit, tamkar babu wata halitta mai rai a cikinsa. Inbanda iskar dake kadawa a yammacin, wacce ta sa busassun ganyayyakin bushiya ke yawo a ko ina, babu wani sauti wanda kunnen mutu zai ji. A matsayinsa na bako daga wata nahiyar, yayi shiga irin ta mafarauta kuma ya rataya kwari da bka a bayansa sannan kuma ga takobi daure aka cinyarsa ta hagu, sai tsoro ya dan kama shi kuma ya cika da mamaki domin ya gaba daya gidajen mutanen garin da shagunan sana'o'i a kulle suke alhalin yammaci ne b dare ba. Ko kure daya bai gani ba akan hanya bre ya tabbatar da cewar akwai bil'adama acikin gari. Abinda ya kara daure masa kai shne ga, kayayyaki na .yan kasuwa kala-kala an baje hajojin akan tebura amma babu mai siyarwa kuma babu mai siye.. Hakika rashin sani yafi dare duhu. Ashe a kullum idan irin wannan lokacin yayi dole ne yan kasuwar su bar hajojinsu a waje a matsayin fansa ga rayuwakansu kuma haraji gasarki kei ke fitowa karbar harajin kuma duk mu2min da suka gani a waje cafkeshi zasu yi su sanya masa sarari a kai shi kurkuku a kullu kuma ba wai dukiyarsa bko tsaba hatta gidansa da gonarsa sun zama na sarki. Acan kurkuku kuwa, aikin bauta za a rinka kaishi can gonar sarki.. A wannan gari mai suna BIRNIN AZZALUMAI kowa maka gani azzalumi ne walau attajiri, talaka da mai sarauta bbu wanda yake tsira da ransa ko lafiyarsa da mutumcinsa da arzikinsa face ya kasance sadaukin gaske ko kuma duk idan yake yana tare da dakarun da zasu iya kare shi. Rayuwa ake yi irinta dabbobi gami da kashim dankali, wanda duk yafi karfinka zai iya kashe ka ya gaje gidanka, matayenka da dukkan dukiyarka. Lokacin da bako mafarauci ZAUNAL ya is0 har tsakiya wannan gari sai yanufi wata rijiya dake gefan hanya domin ya sha ruwa. Koda ya bude murfin rijiya ya dauki guga ya zura a ciki don ya debo ruwa sai ya hango dakaru sama da dubu biyar daga gabas da yamma, kudu da arewa, bisa dawakai kuma dauke da muggan makamai sun durfafoshi a sukwanee sai kace yaki zasu yi da wata babbar rundunar amma kan 2 daya suka durfafo. Koda ganin haka sai zaunal ya yarda gugan yayi tsayuwa irin ta manyan jarumai wadanda basu san tsoro ba yana da sauraron is0 warsu. Su kuwa wadannan dubunan dakaru saisu kakara wadankansu kaimin gudu cikin mugun nufi da zalunci don ganin sun is0 kansa bai fi taku biyar ba a tsakaninsu dashi sai ya daka tsalle sama tamkar daga cikin bka aka harbo shi, (typing. Typing.. Typing... Suleiman.zidane. Pls comment..) ai kuwa sai suka yi karo da junansu. Dawakai suka hada kirazansu, mahayansu suka rinka fadowa kasa aka rinka turmushe su. Da kyar dakarun suka tsayar da daWAKANSU suka dawo cikin haiyacinsu a lokacin da mafi yawan sun sami raunika. Kawai sai suka ji an bushe da dariya.. A fusace suka waigo izuwa inda dariyar ta fito sai suka ga ashe bakon mafarauci zaune a can gefe daya bisa wani dakali ya dora kafasa guda kan dayar. Koda ganin haka sai dakarun suka fusata.(MUHADU ANJIMA) BIRNIN A ZALUMAI 1 Na Abdul aziz sani.. Part B typing. Typing.. Typing... # Sul €!M@N Z! D@N€.. Suka waigo izuwa inda dariyar tafito sai suka ga ashe bkon mafarauci zaune a can gefe daya bisa wani dakali ya dora kafarsa guda akan dayar. Koda ganin hakan sai dakarun suka fusata. Nan take suka duka suka sake rugowa da gudu izuwa kansa ruke da makamansu tsirara. Cikin zafin nama zaunal ya zare tasa takobin shma ya falfala da gudun tsiya ya tare su yana mai ratsawa ta tsakiyarsu da karfin tsiya aka ruguntsume da azabben yaki. Nan fa suka rinka kai masa sara da suka ta ko'ina yana karewa yana karewa kuma yana bazar dasu, yana tarwatsa su har sai daya fice fit izuwa karshensu. Sai gashi da yawansu na zube akasa a raunane, jini na zuba a sassan jikinsu amma sh zaunal ko kwarzanewa baiyi ba. Al'amarin da ya jefa dakarun cikin tsananin al'ajabi kenan domin basu taba haduwa da jarumi mai jarumtaka dazafin nama irin nasa ba. Wasu daga cikin dakarun sai suka firgta suka dan jada baya. Koda ganin haka sai shugab@n nasu ya daka musu tsawa yace, wai shin tsoron me kuke yi ne hka? Ai komai jarumtakarsa sarki yawa yafi sarki karfe! Kuzo musake y4 masa rubdugu kafin yagama da mu mu duka dole ne ya gaji mu gama dashi. Da jin haka sai dakarun suka sake rugawa izuwa kan zaunal akaro na uku suna masuyin ihu da kururuwa. Aikuwa sai shma ya tare su aka sake ruguntsumewa da azababben yaki. Mai matukar bn tsoro. Cikin abinda bai wuce dakika dari uku ba, zaunal ya kai dukkanin wadannan dakarun kasa ya zana cewa bbu wanda baisa mu rauni ba a jikinsu. Har izuwa wannan lokaci dayansu bai samu nasarar yakusar jikin sa ba. Al'amarin daya razana dakarun kenan fiye da ko yaushe. Shugaban dakarun ya fara cika wandosa da iska, ya daka tsalle ya dira bisa dokinsa yana mai dafe raunin dake bisa kafadarsa ta hagu, ya zaburin dokin sa gudu yana mai tunkarar gidan sarki. Koda ganin haka sai suma sauran suka yunkura da kyar suka ranta ana kare. Wasu mada jan ciki kuka kai lbr sakamakon raunin dake jikinsu. Nan da nan kasuwar ta dade da zama kamar yadda take da farko. Maimakon jarumi zauna ya bar wannan wuri, sai ya karasa gaban teburi na mai siyar da ya'yan itatuwa ya dauki tuffa guda daya ya datsata da takobin hannunsa yakama ci kuma yana zauna dirshan akan kujerar mai teburin yana mai dora kafarsa guda bisa dayar. Ashe duk abinda ke faruwa 2nen gari dake cikin gidanjensu bisa benaye suna leke ta cikin tagogin a tsarace suna matukar mamakin abinda ke faruwa tsakanin bakon jarumi zaunal da dakarun sarki, sbd yau ne karo na farko da aka sami jarumin da yafito fili a irin wannan rana harma ya iya korar dakarun sarki, ya hana su aiwatar da zalunci da suka saba yi na kwashe dukiyar jama'a gami da rafke su ana kama su tamkar bera da kyanwa.. A wannan lokci mutanen wannan gari sun yi matukar farin ciki bisa faruwar wannan al'amarin kuma suna son su fito su ci gaba kasuwar cesu sunkasa.DAN JIYA ZATAKASAN CE Sai tara gobe dasafe BIRNIN AZALUNMAI 1 PART C NA ABDUL AZIZ SANI.. Typing. Typing.. Typing... Naku suleiman zîdane. Inazune sai naga sako kaman haka sai nafara karantawa... Nan da nan kasuwar ta dade da zama kamar yadda take da farko. Maimakon jarumi zaunal ya bar wannan wuri, sai yakarasa gaban wani teburi na mai siyar da yayan itatuwa ya dauki tuffa guda daya ya datsata da takobin hannunsa ya kama ci kuma ya zauna dirshan akan kujerar mai teburin yana mai dora kafarsa guda bisa dayar. Ashe duk abinda ke faruwa mutanen gari dake cikin gidanjensu bisa benaye suna leke ta cikin tagogin a tsorace suna matukar mamakin abinda yafaru tsakanin bkon jarimi zaunal da dakarun sarki , sbda yaune karo da akasama jarumi dayafito fili a irin wannan rana harma ya iya korar dakarun sarki, ya hanasu aiwatar da zalunci da suka saba yi na kwashe dukiyar jama'a gami da rafke su ana kama su tamkar bera da kyanwa. A wannan lokaci mutanen wannan gari sunyi matukar farin ciki bisa faruwar wannan al'amari kuma suna son su Fito su ci gaba da harkokinsu na kasuwanci amma sai suka kasa. Bayan tafiyar dakarun sarki da kimanin kusan rabin sa'a amma shiru basu dawo ba kuma ko mu2 daya daga cikin mutanen garin bai fito ba sai zaunal ya mike tsaye kuma ya budi baki cikin daga murya yace, wai shin bbu maza a garin nan duka sai mata? Yaya zaku banzatar da dukiyarku akan titi kuna ji kuna gani sbd tsoron azzalumin sarkinku. Typing. Suleiman zidane phöne number 09064179602 NACIGA BAKARU 2KAMAN HAKA. To ku sani cewa daga yau an daina yi muku wannan bakin zalunci. Na umarce kuda ku fito ku ci gaba da harkokinku kamar yadda kuka saba. Na rantse da darajar iyayena ba zan bari a cutar da dayanku ba. Haka dai jarumi zaunal ya chi gaba dayin wannan jawabi yana kai kawo a cikin birnin amma koda sautin tari bai jiba na wani bil'adama koda zaunal ya dan kewaya kusa rabin garin bai ga an masa kiransa ba kuma gashi ba shi da masauki, bashi da guzuri sai ya yanke hukunci ya banke kofar wani gidan ya shiga ya dur fafin .Wani karamin gida dake tsakiyar wadansu kerarrun gidaje biyu, wadanda da ganinsu ka sancewa na mashahuran attajirai ne. MUNA BUKATAR KURINGA MANA CoMMENT DAN KARAMANA KARFIN GWIWA SULEIMAN ZIDANE NaCIGABA DAKARANTA SAKO KAMAN HAKA.. Koda yare ge baifi taku biyarba kacal tsakaninsa da kofar gidane sai kawai yaga an bude kofar gidan. Yana yin arba da wanda yafito daga cikin gidan sai ya ji gaba daya tsigar jikinsa ta tashi. Nan take yarube kuma ya dimauce. Ba komai bane ya haddasa masa hakan face yin arba da wata tsaleliyar budurwa wac2e kyawunta yafi gaban kwatance ko misali. Ko a tarihi zaunal bai taba jin lbrin mace mai kyawun wannan ba. Budurwa ce wadda shekarunta baza su haura sha takwas ba. Kai tsaye wannan kyakkyawar budurwa ta tunkaro jarumi zaunal, fuskarta a murtuke tamkar ana aiko mata sakon mutuwa a wannan lokaci tana sanye da wadansu matsatsun tufafi na fatar damisa wadanda suka kara bayyana kyakkyawar surarta. A gefan kulbin cimyar budurwar tadama akwai wata takobi Mai kyan gaske wacce kufanta ma zinare ne. Nan take jarumi zaunal yaji kmar an zare masa dukkan bkin cikin rayuwarsa bisa ganin wannan kyakkyawar budurwar data tunkaro shi a kai da gani kasan ya kamu da tsananin s0nta da sha'awarta nan take. Budurwar da is0 daf da zaunal ya zamana cewa tazararsu bata wuce taku daya ba har suna iya jin numfashi juna. Kawai sai budurwar ta daka masa tsawa ta ce, kai mahaukaci ina ne ka tsaya anan alhalin kayi wannan babbar barna haka. To kasani cewa duka abinda kake takama da shi walau karfi tsafi ko wajen karfin sarki ya is0 idan ba haka ba kuwa za'a dauki buzunka... Kafin budurwar ta gama rufe bkinta sai suka hango kura daga can nesa ta turnuke sararin sama. Daga nin haka sai budurwar tayi fito...ANAN ZAMUN TSAYA INKAJIN DADIN WANNAN LBRIN ZASO KAMIN ADU.A kuma kayi share disa daga naku Suleiman zidane...sai kuma gobe da safe part D..nagode... BIRNIN AZALUMAI Part D. Na Abdul a ziz sani.. Typin. Typin.. Typing.. Suleiman zidane. INAZAUNE INA CHAT A FACEBOOK. SAI NAGA TEX Sai nafara karantawa kaman haka. Suka hango wata kura daga can nesa ta turnuke sararin sam. Daga ganin haka sai budurwar tayi fito... Hakuri page yasama matsala. Ketare kuka iso nan. Da ita ne zai iya karya asirin da na hana shi tarawa da matata, mahaifiyar lasmir, kuma ya asirceta ta manta da mu kuma ta manta da komai na rayuwarta. Ba zamu iya karya wannan asiri ba face mun mallaki kwagirin dake hannun sarki baskar. Ni da yata lamir mun da biyar mun shafe shekaru muna bincike akan yadda zamu sami nasara sai muka gano cewa bbu wanda zai iya wannan aiki face bakon jarumin da ya shigo wannan birin yai yaki da dakarun sarki suka kasa hallakashi ko kama shi a karon farko. Tabbas idan da kayi gangancin tsayawa ka sake tunkarar dakarun sarki baskar a karo na biyu da tuni ka sheka barzahu. Ka sani cewa tun yata tana shekara sha daya sarki baskar yarabata da mahaifi Yarta kuma tun daga ranar basu sake ganin juna ba domin sarki baskar ya tsareta a cikin gidan sarautar bata fita ko ina. Shin yanzu zaka taimaka mana ka sato mana wannan kwagiri na sarki baskar a matsayin ladan ceton yata lasmir datayi maka kuwa? Koda tsoho husam yazo daidai nan a zancesa sai jarumi zaunal ya bushe da dariya. Typing suleiman zidane. Al'amarin da yai matukar baiwa lasmir da dattijo husam mamaki kenan suka kura masa idanu kawai. Sai da jarumi zaunal ya kyakyata sosai sannan ya tsuke bakinsa ya dubi husam da lasmir fuskarsa a murtuke yace, ya zaku raina mini hankali kuce naje na sato abinda kuka kasa satowa. Ai ko ba a gwada ba linzami yafi karfin bakin kaza. Bisa abubuwan da naga kunyi yanzu na ban al'ajabi da tsafi, ni ba zan iya kwatankwacinsu ba. A salima ni bana tsafi kuma ban iya shi ba amma ina da matukar sa'a da rabo bisa duk abin danasa a gabana. Cafar sai lasmir ta ce, yauwa ka baiwa kanka amsar dalilin da yasa muka zabeka a matsayin wanda zai iya sato man,Nan tambayoyin guda biyu sai tsoho husam yayi murmushi, yace kai zaka zaba ka fadi ladanka kuma ko dinare nawa kake so zamu baka. Dangane da gudunmuwar dazamu baka kuwa nine da kaina zanyi maka jagora har cikin fadar sarki baskar domin duk fadin birnin Azzalumai bbu wanda ya san sirrin gidan sarautarsa sama dani. Koda jin wannan batu sai hankalin lasmir ya dugunzuma ainu ta dubi husam cikin alamun rashin yadda, tace, ya kai abbana, kasani cewa ba zan taba yarda ka tunkari gidan sarki ba domin in dai kayi arba da sarki baskar sai ka zama gawa. Husam ya gyada kai cikin alamun tausayawa a lokacin da shima idanunsa suka ciko da kwallar yace yake yata ki tuna cewa ya shekara bakwai kenan muna jiran wannan dama. Nine kadai zan iya yiwa jarumi wannan jarumi jagora har yasami damar shiga inda aka boye mahaifiyarki ya daukota. Idan banyi hakan ba har abada ba zki sake ganinta ba. Ni rayuwata ta fi, bani da saura buri a duniya face farin cikinku lallai raina fansa ne ga wannan farin ciki naku.. Sai kuma an jima inkajin dadi kayi comment karka wuci suleiman zidane... BIRNIN AZZALUBIRNIN AZZALUMAI 1 PART E NA ABDUL AZIZ SANI.. Typing. Suleiman zidane. Naciga ba dakarantun kaman haka. LALLAI RAINA FANSA NE GA WANNAN FARIN CIKI NAKU.. Nan take zaunal ya ji yasake kamuwa da tsananin tausayinsu fiye da ko yaushe. Tsawon yan dakiku suna manne da juna sannan husam ya janye jikinsa daga na lasmir sannan ya juyo ya fuskanci jarumi zaunal ya dube shi cikin nutsuwa yace, na san kaijarumi ne tunda harka iya korar dakarun sarki baskar guda dubu biyar, to amma dole ne na sake jarraba jarumtakarka domin yanzu sama da dakaru dubu dari zamu fuskanta a cikin gidan sauratar. Abu na biyu kuwa dole ne mu haura wata makociyar kasa dake nan gabanmu kadan mu dauko hayar zakakuran mayaka guda dubu daya kacal wadanda zasu janye hankalin dakarun gidan sarkin a lokacin da zamu shiga bangaren da aka boye matata zamirat. Yanzu idan ka shirya ina son mu fita izuwa kofar gidan nan domin muga iyakar karfin damtseka da iya yakinka. Phone number 09064179602. Koda jin haka sa1Murmushi kuma ya dubi tsoho husam da lasmir cikin mamaki da raini yace, to dawa zan fafata har kuga matsayi n nawa? Koda jin wannan tambaya sai shima tsoho husam ya maida masa da martanin murmushi yace muje mana ai zaka gani. Cikin izza da takama sai jarumi zaunal ya fita izuwa kofar gidan yaja tunga ya tsaya yana mai harde hannayensa biyu bisa kirji ya kurawa lasmir da husam idanu yana yi musu kallon raini a lokacin da suka fuskance shi. Kawai sai tsoho husam ya koma gefe daya ya dubi lasmir yayi mata wata inkiya. Nan take lasmir ta gyara tsayuwarta gami da zare takobinta tana mai murtuke fuskarta alamar cewa bbu sani ba sabo. Typing. Suleiman zidane. Koda ganin haka sai jarumi zaunal ya bushe da dariya, yace yanzu ke da na yaki mutum dubu biyar a gabaoki na ragargazasu amma ke kadai ki ce zaki tunkarini. Lamir ta yi dan guntum murmushi tace, ni daya kacal nafi dakaru dubu goma. Idan baka yi bani wuri, gani nan bisa kanka. Kafin jarumi zaunal ya budi baki ya karace Wa wani abu tuni lasmir ta dako matsalle a sama daga inda takd tsaye tamkar daga cikin baka aka harbota. Ai kuwa sai ta kawo masa wawan sara a ka. Cikin zafin nama zaunal ya zare tasa takobin ya kare saran yana mai rufe takobin da hannayensa biyu. Sbda karfin saran da nauyinsa sai daya durkushe kasa bisa gwiwoyinsa. A iya gwagwarmayar jarumi zaunal, bai taba haduwa da jarumi mai karfin sara da nauyi ba haka kamar larmir don haka nan take mamaki ya turnuke shi kuma ya firgita da al'amarin lamir amma abinka da kuma wanda bai san tsoro ba sai yayi wata irin alkafira a kasa ya kaiwa kafafunta duka da kafarsa guda. Lasmir tayi taga.taga da baya kamar zata fadi amma sai ta yi tsayi cikin matukar juriya sannan ta sake afka masa suka kacame da azababban yaki. Nan fa suka rinka kaiwa junansu sara da suka cikin zafin nama, juriya da jarumtaka ta ban mamaki. Kuringa comment. Dan allah) sai da suka shafe dakiku dari uku da saba'in ba tare da dayansu ya sami nasarar koda kwarzanar jikin Dan uwansa ba. Al'amarin da yai matukar girgiza jarumi zaunal kenan kuma ya fusata shi ainun bisa ganin yadda ya mace ta zame masa alakakai alhalin ya kasance dodon maza mai TarWATSA RUDUNA. YAN UWA WLH BANDA LAFIYA SOSAI KAWAI INA TYPING. Dinan Ne DAN FARAN TAMUKU) TO WAI shin dama akwai sadaukan mata irin haka a duniya bai sani ba? Amsar da zaunal ya kasa baiwa kasa kenan. Lokacin da jarumi zaunal yaga yaga sun jima suna wannan fafatawa da gumurzu babu wata nasara sai ya jada baya, ya soke takobinsa acikin kufe kuma ya cire takobin daga jikinsa yai jifa da ita gefe daya. Sa'adda lasmir taga abinda yayi sai tayi murmushi, nan take ita mata cire makaman jikinta ta zubar dasu akasa sannan ta gyara tsayuwarta tana mai dunkule hannayenta ta dube shi cikin murmushi tace, tabbas yana da kyau mu fidda raini domin tsagwaron karfin damtse shine cikar jarumta ba wai sarrafa makami a karo na biyu kamar yadda tayi masa a farko fara gumurzun ta kai masa kakkarfan nushi a fuska. Sbd karfi N naushin sai da yai baya taga- taga har taku uku kuma ya furzar da gudan jini. Koda ya yuyo da fuskarsa suka hada idanu sai tayi masa murmushin mugunta, al'amarin da ya kara fusata jarumi zaunal kenan amma ya maida mata da martanin murmushi ya saki hannayensa kasa kamar ya karaya db yin fadan. Hakan ne ya sa lasmir ta taho gareshi ba da zafinta ba. Koda ya rage saura taku biyu kacal a tsakaninsu sai ya daka tsalle sama ya doki fuskarta da kafarsa guda. Take lasmir ta kife kasa da ruf da ciki, tayi wanwar ko motsin kirki ba tayi ba... Anan zamu tsaye sai kuma injima. Page dinda banganiba yanzu nagan shi shin ayishine anjiman koko tida anwuci kawai abarshi. Typing. Suleiman zidane. Kuyi comment.. Gmail Suleimanzidane4@Gmail BiRNiN AzZAlUMai 1 pARt F. Na abdul aziz sani. Typing. Suleiman zidane zaune nake na chat sai naga sako yashigo wayata kaman haka... Tayi wanwar ko motsin kirki ba tayi ba... Al'amarin da yai matukar razana tsho husam kenan rugo da gudu izuwa kanta cikin tsananin firgici, harma idanunsa suka cikn da kwallah domin a zatonsa ko mutuwa tayi. Koda tsoho husam ya durkusa daf da ita da nufin ya dago fuskarta ya ga halin da take ciki sai kawai ya gata mike zaune zumbur. Tamkar bubu abinda ya sameta. Kawai sai ta furzar da jinni daga cikin bakinta ta dubi mahaifinta, tsoho husam, cikin murmushi tace, koda ka damu ya abbana. Ai shammatata yayi bakon namu. Yanzu zamu fara fadan gaskiya. Tana gama fadin hakan sai ta mike tsaye ta yafuto jarumi zauna da hannu. Ba tare da shakkar komai ba, jarumi zaunal ya rugo gareta, itama sai ta rugo gare shi, suka ruguntsume da masifaffan fada, ya zamana cewa suna kaiwa junansu naushi da bugu. Hannu da kafa ba sassauci ba sararawa, tamkar jikinsU ban a jinni da tsoka bane. (nima suleiman na wanzu ina kallon abin mamaki) kaico! Wuya ba a sa mata lokaci kuma mai rabon shanta sai ya sha komai rintsi da tsanani. Sai da wannan jarumai suka shafe sa'a guda cur suna kwamarzuwa, har ta kai cewa sun hadawa junansu jini da majina. Tun suna fadan da dukkan karfinst da kuzarinsu har saida suka durkushe karfinsu da kuzarinsu har saida suka dukushe kasa bisa gwiwoyinsu suka cigaba da kai hari tamkar fadan kaji. Duk da cewa sun zama ababen tausayi sai gashi tsoho husam yana yi musu dariya. Haka dai suka ci gaba da fadan har suka kai ga matsayin kasa motsa hannayensu tamkar sun zama gumaka. A dai dai wannan lokaci ne suka ji tsoho husam yakama yi musu tafi. A tare suka juyo da kyar suka dubeshi sa'adda ya tunkaro inda suke a durkushe. Husam ya dubi zaunal yace, tabbas jarutakarku takusa zuwa daya amma ka fita. Koda jin haka sai lasmir tadubi husam cikin alamun tsananin damuwa da takaici ta ce, saboda me zaka ce haka? Husam yayI murmushi sannan ya amsa mata dacewa. Sbda yayi miki mugun naushin da kika baje a kasa tamkar kin mutu, ke kuwa baki yi masa irinsa ba. Inda makiyi ne na gaske, da nan take a lokacin zai hallaka ki 2da ya sami damar hakan. Maza kije ki dafa muku ruwan dumin da zaku gasa fuskokinku da jikinku don kawar da kumburi.. ME ZAI FARU A LOKACIN DA AKAYI KICIBUS TSAKANIN HUSAM DA BASKAR? MARUBUCIN YACE MUHADU A LITTAFI NA BIYU 2 DOMHN JIN CI GABAN WANNAN KASAITACCEN LABARI... Typing. Suleiman zidane phone number 09064179602.SAI IN ALLAH YAKAI MU GOBE KUMA..