BIRNIN AZZALUMAI Littafi na Uku 3 Na Abdulaziz Sani M Gini Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com Birnin azzalumai 3 Complete book 3 Na abdul aziz sani.. Typing suleiman...xidanee..... Bayan mun gama fahimtarr juna ni da zamirat sai na dubi baskar nace yakai abkna tunda dai yanzu ni na sami mata saura kai don haka sai mu ci gaba da tafiya domin mu nemo wacce ta dace dakai ka aureta... Ya yin da baskar yaji wannan batu sai yayi murmushi yace, ai tunda dai sarkina ya sami tasa matar tafiya ta kare daga nan. Sni bawanka don haka bukatarka na gaba danawa... Dole ne na hkr mu koma gida in yasi na zabi matar aure a cikin garinmu... Nan fa gardama ta barke takarke a tsakanina da baskar, nace banyar daba da hakan ba.. Sai da muka dade muna gardama har sai da baskar yafara kuka kuma ya durkusa a gabana yayi rokona akan na aminchi... Hakan neyasa zuciyata takaraya na amincheeee..... Suleiman xidanee kenan page littafan yaki by suleiman.... Batare da bata lokaciba sai zamirat ta shiga cikin bukkarta tadebo dukkanin kayyakinta masu amfani..... Koda tafito daga cikin bukkar sai kawai ta cinna mata wuta muka tafi tana waigen dajin tana zubda hawaye tasan cewa shikennan tara buda wannan daji har abada indai ba wata khaddara ba...... Haka dai muka ci gaba da tafiya ba sassauci har muka isa BIRNIN AZZALUMAI....... DA ISARMU SAI GABA DAY JAMA.AR GARI SUKA FITO KWNSU DA KWARKWATARSU DON TARYARMU...... ZIDANE KENAN... Ya yin da yan majalissa suka gani na dawo da matar da zan aura, shikuma baskar a dawo babu mace, sai ransu ya bace suka ce lallai dole ne majalissa tayi zama na musamman..... Bayan mun ci mun sha mun huta,,sai majalissa ta zauna an farkon dare....... ALLAH YASA NI SULEIMAN ZIDANE BAYI BARCHIBA A LOKACIN...... Shugaban majalissar ya mike tsaye yace ya ku yan majalissar wannan birni namu mai albarka, kun sani cewa duk sa,adda muka yanke hukunchi bubu sauyi don haka tunda dai baskar yadawo babu matar aure dole ne ya sauka daga kan mukaminsa na sarkin yaki.... Da jin haka sai na mike tsae zumbur nace,,banyarda hukunchiba dole ne abaiwa baskar dama ta karshe ya nemi matar aure anan gida. Nan take rigima ta karke aka yi ta kace nace a majalissata........... Koda ganin haka sai baskar ya sake durkusawa a gabana ya kama kuka yana rokona akan na hkr na aminche da hukunchi yan majalissa.... Cikin tsananin bakin ciki na hkra kuma na rungume baskar ina kuka muka shiga rarrashin juna.... Nima suleiman zidane na fara kuka dan haka sai kulalashi da comment and likeeeee..... Kash! Hakika masu ia magana sunyi gaskiya da sukace makashinka na jikinka.... Ashe shi baskar yana saneee ya hkr da matsayinsa na sarki yaki badon komai ba sai domin ya sami damar da zai shirya mini juyin mulki.... TAB IJAM ........ WANNAN WANI IRIN CIN AMANANE GASKIYA BAZAN IYA CIGABADA WANNAN STORY BA SAI ANJIMA TO INASOCOMENTCOMMENT OVER DOMIN INKOWO MUKU DA SAURIIII BA SASSAUCIIIIIIIII BY SULEIMAN ZIDANEE........ PHONEEE NUMMMMBBBEEEERRRRR 09064179602 PAGE LITTAFAN YAKI BY SULEIMAN......BYEE COMENT BIRNIN AZZALUMAI 3 LITTAFI NA UKU PART B NA ABDUL AZIZ SANI.... TYPING... SULEIMAN ZIDANEE... KASHA GARI DA SAFE AKA DAURA AURENA DA ZAMIRAT AKA SHA SHAGALIN BIKI AMMA HAR AKA YI BIKIN AKA GAMA BANGA BASKAR BA... Al;amarin da yai matukar bani mamaki kenan kuma ya dugunzuma hankalina kenan.... Koda nasan a nemo baskar sai aka sanar da ni cewa anga yayi shiri ya fice daga gari nan fa hankalina ya kara dugunzuma fiye da ko yaushee..... Nan take na fara shiri zan tafi nemansa da kai na aka shiga rarrashi ni kuwa nace dole sai na tafi.... Ana cikin wannan hakane amarya tazo gareni ta kama hannuna tajani izuwa cikin turakarta muka zauna.... Sai da ta bani ruwan inibi nasha zuciyata tayi dan sanyi sannan ta dubeni a natse tace yakai mijina inaso kasani cewa cikin wannan duniya tamu bbu wani abu wanda yake da tabbas musamman ma mutum domin akwai cin amana da butulci... Na yarda da irin kaunar dake tsakaninka da baskar... Na yarda amma ka tsaya kayi tunani akan wane daliline zai sa ya hakura da mukaminsa na sarkin yaki kuma akan wane dalili zai ki tsayawa ya tayaka farin ciki aureka dani?.... Lallai ruwa baya tsami banza.. Akwai wani abu a karkashin zuciyarsa kuma wannan tafiya da yayi akwai abinda ya tafi shiryawa domin ya cutar da kai.... Ni ina da cikkakiyar hujjar da tasa na fadi hakan kuma yanzu nan zan nuna maka hujjar tawa.... Suleiman zidane kenan.... Tana gama fadin hakan sai tashafi bangon dakin da hannunta, nan take sai ga hoton baskar yana bisa kan doki yana tafiya a cikin daji ya nufi gidan wani azzalumin boka.. Nan take mamaki ya turnukeni kawai sai ji nayi jikina yayi sanyi kalau tamkar dagu cikin kogin kakara aka tsamoni kuma zuciyata ta karaya... Haka dai na ci gaba da kallon hoton don naga abinda zai faru... Tafiya dai sannu sannu har baskar ya iso kofar gidan boka zarmus wanda ke tsakiyar dokar daji...... Boka zarmus ya shahara ko ina acikim nahiyarmu kuma bbu wani boka mai karfin sihirinsa kuma baya yiwa kowa aiki face sarakai, manyan jarumai gami da manyan attajirai... Sbd tsananin zaluncin boka zarmus su kansu sarakunan dake nahiyar basa son bashi aiki sabd tsadarsa... Lokacin da baskar ya iso kofar gidan boka zarmus sai ya iskeshi tsaye a kofar gidan ya rike kugunsa da hannayensa biyu.. Suleiman zidane kenan... Fuskarsa cike da murmushi na farin ciki tamkar wanda aka yiwa busharar biyan bukatunsa kaf na duniya... Cikin murna gami da kuzari boka zarmus ya tarbi baskar ya ruke masa doki ya sauka yana mai cewa lale marhabun da sarki gobe na birnin azzalumai..... Koda jin wanna batu sai baskar ya kamu da tsananin farinciki ya rungume zarmus shi kuwa ya jashi suka shige cikin gidan.... Gidan ne dan karami wanda aka ginashi da zallah duwatsun wuta amma daga cikinsa an malale ko ina da farin lu,u.lu,u kai dagini wanna gida kasan cewa aikin aljanu ne ban a bil,adama ba. Cikim wata yar karamar fada suka shiga.... Nan ta Ke boka zarmus ya nunawa baskar wata kujera ya zauna. Zamansa ke da wuya sai zurmus ya dauko wani farin kwagiri ya mikawa baskar yace, ungo wannan ruke shine kadai makanin da zai kareka daga sharrin abkinka sarki husam kuma ko duniya nan kaf zata taru sai ka zama sarkin birnin azzalumai kuma sai ka mallaki wannan mace daya aura amma dole ne kayi hkrin lokaci nan da kamar tsawon shekaru bakwai masu zuwa.......... Koda jin wannan batun sai takaici da bakin cikin ya kama baskaryace yakai wannan boka mai daraja kayi sani cewa na kamu da tsananin son jaruma zamirat kuma domin na mallaketa kuma na mallaki birnin azzalumai ne naci amanar abkina shekara bakwai ina ji ina gani husam yana tare da ita tsawon wannan lokacim?... Koda jin wannan batu sai boka zarmus ya takarkare ya bushe da dariya mugunta.. Lokacin guda kuma sai ya turnuke fuska ya dubi baskar a fusace ace yau shekarana goma sha daya kenan ina jiran wannan rana ta yau da za ka zogareni da wannan bukatar don me baza ka iya jira na shekara bakwai ba? Ai biyan bukata nagaba da lokaci.. Zan biya maka bukatarka bisa sharadi guda.. Sharadin kuwa shine baan ka zama sarki kuma ka auri zamirat zaka bani damar duban dukiya lu u lu u a cikin kogin bahar tallas amma ban taba saniba... Boka zarmus ya kyallkalle fa fariya yace ai nine kadai nasan da wannan sirri sai kai yanzu a halin yanzu haka suna kallonmu kuma suna sauraren duk abinda muke tattaunawa... Cikin hanzari zamirat ta sake shafar bangon da hannayenta hoton komai ya dauke sannan ta dubi sarki husam a lokacin da idannunsa suka ciko da kwallah tace zamana da kai zai yiyu ne kawai a iya tsawon shekaru bakwai kacal... Kuma zamu sami haihuwar ya guda daya jal.. Idan muka rabu saduwarmu zata yi matukar wuya sai dai tsananin rabo... Tabbas abokinka baskar zai yi maka juyin mulki kuma zai mallekeni amma muddin kana tare da wannan kwagiri zan baka yanzu irin wanda boka zarmus ya baiwa baskar, har abada baskar ba zai iya sanina ya mace ba ma,ana bazai ia tarawa dani ba face ya rabaka da kwangirinka kuma kai ma bazaka iya rabashi daniba face karabashi da nasa kwagirin... Wanda kuma baka isaka shiga cikin wannan fadar rashina tasa ba shima kuma bai isa yaje inda kake ba.. Inaso ka daukar mini alkwarin guda daya... Sa,adda zamirat tazo nan a jawabinta sai hankalim sarki husam ya dugunzuma ainun fiye da ko yaushe, ya dubi zamirat cikin tsananin tashin hankali yace yanzu babu yadda za ayi ki sauya wannan kaddara da karfin sihirin tsafinki??? Zamirat ta share hawayenta sannan ta ce babu abinda da zan iya yi akan wanna al,amarin face kawai mi kira wannan lokaci... Daga wannan rana muka cigaba da rayuwarmu nida zamirat cikin jindadi da wanwala amma duk sa,adda na tuno da abinda zai faru a gaba sai hankalina ya dugunzuma na kasa sukuni sai kyar zamirat keina da kwantar min da hankali.. . Kayi hkr wlhgaba daya page din ban ga sauran ba kawaimuha du a littafe na hudu 4. Naku Suleiman Zidane kd.. WhatsApp 08161272634